Laberiya kasa ce wanda take a yammacin Afirka. Laberiya tana da iyaka da Sierra Leone da ga arewa maso yamma, kuma ta na da iyaka da Gunine ta arewa maso gabas kuma ta na da iyaka da kasar I vory Coast, sai kuma tayi iyaka da Atlantic ocean ta kudu da kuma kudu maso yamma, ta na da yawan mutane kimanin 5million koma tana da fadin kasa kilomita murabba'i 111,369km. Babbanan birnin Laberiya Monrovine ne Turanci shine yare mafi mahinmanci da Laberiya ke anfanin da shi.